Suratul Maidah Aya
Kuma dã Mutãnen Littãfi sun tsayar da Attaura da Linjila, da abin da aka saukar zuwa gare su daga Ubangijinsu, dã an yi ruwa a kansu daga sama, kuma an tãshi daga ƙarƙashin ƙafãfunsu. Lalle ne wasu daga cikinsu suna kan hanya madaidaiciya; amma da yawa daga cikinsu suna aikata alfasha.

Komawa zuwa ga Suratul Maidah





