Suratul Maidah Aya
Kuma a lõkacin da Na yi wahayi zuwa ga Hawãwa, dõmin su yi ĩmãni da Ni kuma da ManzoNa, suka ce: "Mun yi ĩmãni, kuma mun shaida cẽwa lalle mũ, haƙĩƙa, mãsu sallamãwa ne ga Allah."

Komawa zuwa ga Suratul Maidah