Suratul Baqarah aya ta 98 – Wanda ya kasance maƙiyi ga Allah, da mala’ikunSa, da manzanninSa, da Jibrilu da Mika’ilu, to, lalle ne, Allah Maƙiyi ne ga kafirai.