Tafsirin Alqur'ani Mai Girma
Suratul Baqarah aya ta 160 - Fãce waɗanda suka tũba, kuma suka kyautatawa kansu, kuma suka bayyana (abin da suka ɓõye). Waɗancan zan karɓi tũbansu, kuma Ni ne Mai karɓar tũba, Mai jin ƙai.
Ku shiga cikin Suratul Baqarah