Suratul Baqarah aya ta 112 – Na’am, wanda ya sallama fuskarsa ga Allah, alhali yana mai kyautatawa, yana da sakamakonsa a wurin Ubangijinsa. Kuma bãbu tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
Ku shiga cikin Suratul Baqarah